Home NewsShugabannin Tarayyar Turai sun cimma wata yarjejeniya ta bai wa Ukraine bashin sama da dala biliyan 100 a shekara biyu mai zuwa domin samun kuɗin da za ta ci gaba da yaƙi da Rasha.

Shugabannin Tarayyar Turai sun cimma wata yarjejeniya ta bai wa Ukraine bashin sama da dala biliyan 100 a shekara biyu mai zuwa domin samun kuɗin da za ta ci gaba da yaƙi da Rasha.

Shugabannin Tarayyar Turai sun cimma wata yarjejeniya ta bai wa Ukraine bashin sama da dala biliyan 100 a shekara biyu mai zuwa domin samun kuɗin da za ta ci gaba da yaƙi da Rasha.

Wannan yarjejeniyar ta samu ne bayan kasa cimma muhawara kan bai wa Ukraine kadarorin Rasha.

Ya ce a matsayin mataki na gaggawa za mu samar da kuɗin da tallafin kasafin.

Tarayyar Turai Sun cimma matsayar ne bayan tattaunawar da ta kai su tsakar dare bayan da suka kasa cimma matsaya kan yadda za su yi amfani da kadarori da kudaden rasha da suka riƙe – wajen bai wa Ukraine din .

Ukraine za ta biya bashin ne kawai idan Rasha ta biya diyyar yaƙin.

Shugaban majalisar magabatan Turai Antonio Costa ya ce matakin ya nuna karara cewa Turai ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen taimakomn Ukraine, kuma rasha ta sani ba za ta taba nasara yakin ba.

You may also like

Leave a Comment