146
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa umarni ne wanda Birgediya Janar A. Rabiu ya sanyawa hannu a madadin Ministan Tsaro Christopher Musa, da ya bukaci kwamandoji su cire dukkan shingayen da ba su wajabta ba a yankunansu
Hanyoyin da abin ya shafa sun haɗa da Abuja–Lokoja–Enugu, Abuja–Kaduna–Kano, Abuja–Okene–Benin da Lagos–Ore–Asaba.
Ma’aikatar tsaron ta ce za a maye gurbin waɗannan shingaye da sintiri na musamman da kuma tattara bayanan sirri don inganta tsaro.