91
Yadda tsohon shugaban hukumar man fetur ta NMDPRA, Farouk Ahmed, wanda Dangote ya zarga da almundahanar kuɗi ya miƙa ragama ga sabon shugaban hukumar bayan murabus ɗinsa.