Home NewsEfcc takara zakulo wasu kadarorin dasukeda alakada malami.

Efcc takara zakulo wasu kadarorin dasukeda alakada malami.

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta gano wasu kadarori 41 da ake dangantawa tsohon Babban Lauyan Ƙasa (Attorney-General of the Federation) kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami.
Jaridar TheCable ta gano cewa kadarorin da ake zargi suna jihohin Kebbi, Kano, da kuma Babban Birnin Tarayya (FCT).
Kadarorin sun haɗar da otal-otal, gidaje da, filaye, makarantu da kuma wuraren buaga takardu.

You may also like

Leave a Comment