Home NewsTsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ba kotu haƙuri kan wasu kalamai da matakan da suka shafi shari’ar da ake yi.

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ba kotu haƙuri kan wasu kalamai da matakan da suka shafi shari’ar da ake yi.

Rahotanni sun ce El-Rufai ya bayyana nadamarsa tare da neman afuwar kotun, yana mai nuna girmamawa ga tsarin shari’a da ikon kotu.

Matakin nasa na neman afuwar ya zo ne yayin da ake ci gaba da sauraron shari’ar da ke gabanta, inda ake sa ran kotun za ta ci gaba da duba batun bisa tanadin doka.

You may also like

Leave a Comment