36
Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya amsa gayyatar da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta yi masa a ranar Litinin, a matsayin wani ɓangare na binciken da hukumar ke gudanarwa kan ayyukan wata da ake zargin bogi hukuma ce mai suna Presidential Fiscal Intelligence and Public Complaints Commission (PFIPC).