Home NewsGobara ta tashi a babbar kasuwar Terminus da ke Jos

Gobara ta tashi a babbar kasuwar Terminus da ke Jos

Gobara ta tashi a babbar kasuwar Terminus da ke Jos
Gobara ta ƙone shaguna a babbar kasuwar Terminus da ke Jos babban birnin Jihar Filato.
Rahotanni sun bayyana cewa kimanin shaguna 25 gobarar ta ƙona kafin daga bisani jami’an kashe gobara su yi nasarar kashe wutar.

You may also like

Leave a Comment