Home NewsAbin da Trump ya ce zai yi wa Iran idan ta ƙara kashe masu zanga-zanga

Abin da Trump ya ce zai yi wa Iran idan ta ƙara kashe masu zanga-zanga

Abin da Trump ya ce zai yi wa Iran idan ta ƙara kashe masu zanga-zanga

Karanta rubutu kawai domin rage cin data

Donald TrumpAsalin hoton,Getty Images

Bayanan hoto,Donald Trump

 

Shugaban Amurka Donald Trump ya gargadi Iran da cewa za ta dandana kudarta da gasken-gaske idan aka kara kashe masu zanga-zanga.

 

Wakiliyar BBC ta ce yayin da Amurka ta dauki mataki a kan Venezuela, haka kuma ta ce tana mayar da hankali kan Tehran, to amma babu wata alama karara.

 

Trump ya yi barazanar ne yayin da ake ta zanga-zangar tsadar rayuwa a Iran din sama da mako daya.

 

Da farko dai gwamnatin Iran din ta ce za ta fara bai wa ‘yan kasar wani sabon alawus na wata-wata, na kusan dala bakwai, yayin da take neman yayyafa wa wutar mummunar tarzomar da matsalar durkushewar tattalin arziki ta haifar, ruwa

You may also like

Leave a Comment