Sojoji sun dakile harin ISWAP a borno inda su ka hallaka ‘yan ta’adda yayin da suke tserewa Dakarun Sojin Najeriya sun dakile harin ISWAP a Azir, Damboa, Borno, inda suka …
Zubairu Nasidi Kasim
-
-
Babu wanda ke son sake ɗaukar hoto da Netanyahu, in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya ce manufofin Netanyahu, da suka janyo mutuwa da rushe gine-gine …
-
Mahukuntan Libya sun gano wani makeken kabari ɗauke da gawarwakin ƴan ci rani An gano gawarwakin ƴan ci rani aƙalla 21 a cikin wani makeken kabari a gabashin Libya, yayin …
-
News
Gwamnatin Jihar Kano ta Jaddada kudirinta ganin editocin kungiyar ‘yan jarida masu yada labarai ta Kafar Internet sun shiga cikin Kungiyar editocin ta kasa domin Kara samun kwarewa da kuma kiyaye ka’aidojin aikin jarida.
Gwamnatin Jihar Kano ta Jaddada kudirinta ganin editocin kungiyar ‘yan jarida masu yada labarai ta Kafar Internet sun shiga cikin Kungiyar editocin ta kasa domin Kara samun kwarewa da kuma …
-
News
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya kashe zunzurutun kuɗi har naira miliyan 50 (₦50,000,000) a matsayin wani mataki na tallafa wa gwamnati wajen kakkabe ayyukan bara a kan titunan jihar Sokoto. Wannan tallafi ya zo ne a daidai lokacin da batun barace-barace ke ƙara zama abin damuwa a yankin Arewa maso Yamma.
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya kashe zunzurutun kuɗi har naira miliyan 50 (₦50,000,000) a matsayin wani mataki na tallafa wa gwamnati wajen kakkabe ayyukan bara a kan …
-
Sojojin Turai na shiga yankin Greenland don samar da kariya Sojojin wasu kasashen Turai sun fara ba da kariya ga yankin Greenland mai yanci, bayan karuwar barazanar da ke …
-
News
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya karɓi takardun shaidar Kulla Yarjejeniya daga jakadan Daular Musulunci ta Afghanistan.
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya karɓi takardun shaidar Kulla Yarjejeniya daga jakadan Daular Musulunci ta Afghanistan. Wannan sabon tsarin ya nuna wani canji na cigaba da Afghanistan ta samu …
-
Sabon faɗa ya ɓarke tsakanin sojoji da ƴan tawayen MPRD a C A Chadi, sabon faɗa ya ɓarke tsakanin dakarun gwamnati da ƴan tawayen MPRD, lamarin da ya yi sanadin …
-
News
Yan asalin ƙasar Iran, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da matakin Amurka na tsoma baki akan Sha’anin Iran.
Yan asalin ƙasar Iran, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da matakin Amurka na tsoma baki akan Sha’anin Iran. Gangamin ya gudana ne a Birnin Tehran na kasar Iran. …
-
News
Shugaban Alkalan kasar Iran ya bayyana cewa za a zartas da Hukunci akan wadanda aka Samu da Hannu a laifin leken Asiri da Kuma kisan Jami’an tsaron kasar Iran a lokacin zanga-zanga
Shugaban Alkalan kasar Iran ya bayyana cewa za a zartas da Hukunci akan wadanda aka Samu da Hannu a laifin leken Asiri da Kuma kisan Jami’an tsaron kasar Iran a …