Home NewsShugaban Alkalan kasar Iran ya bayyana cewa za a zartas da Hukunci akan wadanda aka Samu da Hannu a laifin leken Asiri da Kuma kisan Jami’an tsaron kasar Iran a lokacin zanga-zanga

Shugaban Alkalan kasar Iran ya bayyana cewa za a zartas da Hukunci akan wadanda aka Samu da Hannu a laifin leken Asiri da Kuma kisan Jami’an tsaron kasar Iran a lokacin zanga-zanga

Shugaban Alkalan kasar Iran ya bayyana cewa za a zartas da Hukunci akan wadanda aka Samu da Hannu a laifin leken Asiri da Kuma kisan Jami’an tsaron kasar Iran a lokacin zanga-zanga Wanda Hukuncin na su shine kisa ta hanyar rataya.

Wannan jawabin na zuwa ne bayan da Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya gargadi Hukumomin Iran da kar su kuskure su yanke musu Hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Kungiyoyin Kare hakkin Dan Adam da Dama na Duniya sunyi makamancin wannan gargaɗin ga kasar Iran.

You may also like

Leave a Comment