492
Yan asalin ƙasar Iran, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da matakin Amurka na tsoma baki akan Sha’anin Iran.
Gangamin ya gudana ne a Birnin Tehran na kasar Iran. Dubban mutane sun koma hotunan Netenyahu da Trump da Reza.