194
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya karɓi takardun shaidar Kulla Yarjejeniya daga jakadan Daular Musulunci ta Afghanistan.
Wannan sabon tsarin ya nuna wani canji na cigaba da Afghanistan ta samu A duniya.
A halin Yanzu, Afghanistan na ɗaya daga cikin ƙasashen da suka shaki iskar ‘yanci daga mulkin mallaka a duniya, mai cin gashin kanta, kuma tana gudanar da harkokinta a kan sharuddanta. Kamar yadda Rahoton Prime Trust ya Tabbatar