105
Indai adalci za’ayi, bai kamata wasu su dinga alakanta Abba da butulci ba, shugaba ne da yake sauke nauyin al’umma, abinda ma yasa Kwankwaso ya kyautata masa zato kenan tun farko.”
– Comr. Ibrahim A. Waiya
(Kwamishinan yada labarai na Jihar Kano)