Rahotanni sun ce matakin tsige shi ya biyo bayan zaman da majalisar ta gudanar inda ‘yan majalisa suka kada kuri’a kan zargin da ake masa da suka hada da saba …
Khalid Yusuf Idris
-
News
-
News
IRAN TA KAI HARE-HARE KAN ƘUNGIYOYIN KURDAWA A IRAKI, TA KUMA FARA SABON JERIN HARE-HARE KAN ISRA’ILA.
Iran ta kaddamar da sabbin hare-hare kan wasu ƙungiyoyin Kurdawa da ke arewacin ƙasar Iraki, yayin da kuma ta fara sabon jerin hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa …
-
News
Cibiyar yada labarai ta Abba Kabir Yusuf (AKY Media Center) ta bayyana damuwa kan wasu tsoffin kwamishinoni da mambobin Kwamitin Zartarwa na Jihar Kano da suka ajiye mukamansu kwanan nan.
Sanarwar ta ce waɗannan jami’an sun ajiye mukamansu ne da kansu, suna nuna rashin goyon baya ga matakin gwamna na shiga jam’iyyar APC, sannan suna biyayya ga bangaren NNPP karkashin …
-
-
Ta bayyana hakan ne yayin da take zantawa da manema labarai a gidan gwamnati na jihar Jigawa, inda ta jaddada muhimmancin tallafawa mabukata musamman a wannan lokaci na matsin tattalin …
-
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta fara wani shiri na tattara bayanai a faɗin ƙasar nan wanda ke gudana a jihohi 36 na tarayya, inda a halin yanzu Jihar Kano …
-
News
Majalisar malamai karkashin babban limamin Dawakin kudu,ustaz Umar tijjani umar,ta shirya taron fadakar da malamai na Dawakin kudu,
A yayin da ya rage kwanaki kadan kafin fara azumin watan Ramadan, Majalisar Limaman Masallatan Juma’a ta Jihar Kano, reshen karamar hukumar Dawakin Kudu ta gudanar da taron bita domin …
-
News
Gwamnatin Jihar Kano karkashin Ofishin Ambasada Maimunat Umar Sharif, Mai Bai wa Gwamna Shawara Kan Tsaron Al’umma haɗin gwiwa da Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano sun gudanar da wani shiri na wayar da kan jama’a a Karamar Hukumar Doguwa.
Mahalarta sun fito daga Doguwa, Tudun Wada, da sauran unguwanni da ke kewaye da wurin. Shirin ya mayar da hankali kan ƙarfafa haɗin kai tsakanin al’umma da jami’an tsaro, inganta …
-
Wadanda suka hadarda mutane kimanin mutane 485 wadanda sukayi ritaya sai mutane 75 wadanda suka rasu abakin aiki. Dayake jawabi yayin taron, Babban akawun jihar jigawa Alh Abdullahi SG Shehu …
-
Jam’iyyar APC ta ce har yanzu kofarta a buɗe take ga jagoran NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, idan har ya yanke shawarar shiga cikinta. Shugaban Jam’iyyar na Nijeriya Farfesa Nentawe …