Wadanda suka hadarda mutane kimanin mutane 485 wadanda sukayi ritaya sai mutane 75 wadanda suka rasu abakin aiki.
Dayake jawabi yayin taron, Babban akawun jihar jigawa Alh Abdullahi SG Shehu yabayyanacewar biyan hakkokin wadanda suka kammala aiki na fansho da giratuti shine abu mafi muhimmanci da gwamnatin malam umar namadi yabaiwa fifiko.
Yakumace jihar jigawa itace jiha ta kangaba wajen gudanarda kyaykykyawan tsarin biyan yan fansho a najeriya.
Shima anasa jawabin, shugaban hukumar kulada asusun yan fansho Dr Binyaminu Shehu f.C.A yabayyanacewar ko awatan dayagabata gwamnatin jihar jigawa tabiya kimanin bilyan 1.5 ga wadanda suka kammala aiki samada 500 inda ayauma za’a biya kimanin naira bilyan 1. Da milyan darihudu ga mutane kimanin 564.
Bilyaminu yakaradacewar gwamnatin jihar jigawa tabiya kudaden yan fansho a shekarar datagabata kimanin naira bilyan 5 da milyan Dari 6
Hukumar kulada biyan yan fansho ta jihar tabiya wadanda suka kammala aiki kimanin mutum 564
361