Home NewsYan Majalisar Dokokin Rivers sun fara shirin Sauke Gwamnan jihar Fubara da Mataimakiyarsa daga Mulkin Jihar

Yan Majalisar Dokokin Rivers sun fara shirin Sauke Gwamnan jihar Fubara da Mataimakiyarsa daga Mulkin Jihar

‘Yan Majalisar dokoki na jihar Rivers sun fara daukar matakin sauke Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Oduh.

A wani zama na majalisa da shugaban majalisar, Martins Amaewhule, ya jagoranta, Shugaban masu rinjaye na majalisar Major Jack, ya karanta sanarwar da ke ƙunshe da zargin matsanancin rashin gaskiya da aikata abubuwa ba bisa ka’ida ba da ake tuhumar Gwamna Fubara.

You may also like

Leave a Comment