Home NewsAn Sallaci Jami’ai Da Suka Rasa Ransu Wajen Dakile Tarzoma A Iran.

An Sallaci Jami’ai Da Suka Rasa Ransu Wajen Dakile Tarzoma A Iran.

An Sallaci Jami’ai Da Suka Rasa Ransu Wajen Dakile Tarzoma A Iran.

 

An yi jana’izar Jami’an tsaron da suka rasa ransu a birnin Hamedan da wasu sassan Iran, a ƙoƙarin su na dakile rìkīcë-rìkīcë da suka faru a ƴan kwanakin nan.

 

Jama’a da dama sun fito domin yi musu addu’a da kuma nuna girmamawa, bayan irin namijin ƙoƙarin da suka nuna kwana da kwanaki don dakile tsageru masu ɗauke da Mækæmàì a Zanga zangar su ta Adawa da tsarin Mùsùlùncī.

 

Hakan ya sa suka haifar da tashin hankali da kuma tsokanar jami’an tsaro har ma da kai hàrì da Mækæmàì. Jana’izar ta samu halartar Miliyoyin mutanen Iran tare da bayyana Alhinin su da kuma goyon bayan su ga jami’an tsaron ƙasar ta Iran da kuma nizamin Mùsùlùncī da ke iko da ƙasar.

You may also like

Leave a Comment