Home NewsWane ɗan wasa ne ya fi yin fice a shekarar 2025?

Wane ɗan wasa ne ya fi yin fice a shekarar 2025?

An shiga sabuwar shekarar 2026 inda aka yi bankwana da 2025 shekarar da ta kasance ɗaya daga waɗanda wasu ƴan wasan tamaula suka taka rawar gani da ta kai sun yi fice a duniya.

Tun daga matasan da suka haskaka da waɗanda suka daɗe da gogewa a fannin taka leda da rawar da suka taka a shekarar da aka yi ban kwana da ita suna da yawa makil.

You may also like

Leave a Comment