Home NewsDA DUMI DUMI; Amurka ta ƙaddamar da hare-haren sama kan kasar kiristoci Venezuela, inda ta kai hari kan sansanonin soji da ke cikin ƙasar

DA DUMI DUMI; Amurka ta ƙaddamar da hare-haren sama kan kasar kiristoci Venezuela, inda ta kai hari kan sansanonin soji da ke cikin ƙasar

DA DUMI DUMI; Amurka ta ƙaddamar da hare-haren sama kan kasar kiristoci Venezuela, inda ta kai hari kan sansanonin soji da ke cikin ƙasar.

An ce fashewar farko ta auku ne kusan ƙarfe 1:50 na asuba, agogon yankin.

“Ɗaya daga cikin fashewar ta yi ƙarfi matuƙa har taga ta ta soma rawa,” in ji wata ’yar jarida da ke cikin birnin.

A wasu unguwanni, wutar lantarki ta yanke gaba ɗaya, sannan ana jin ƙarar jiragen sama suna shawagi a sama bayan fashe-fashen.

You may also like

Leave a Comment