109
Shugaban Ƙaramar Hukumar Tangaza Isa Saleh Bashir ya shaida wa BBC cewa an kai hare-hare cikin daji kuma sansanonin ƴan ta’adda ne.
Daga cikin wuraren da aka kai wa hare-haren sun haɗa da wani ƙauye da ake kira Tandami.