134
Ƴansandan sun ce akwai kusan mutum 12 da ake zargi da harbin wadanda suka je wajen a wasu motoci biyu, suka kuma bude wuta.
A farkon watan nan ma akalla mutum 11, da suka hada da wani yaro aka harbe a wani haramtaccen wajen shan barasa a kusa da birnin Pretoria.
Afirka ta Kudu ta kasance daya daga cikin kasashen da aka fi kisan kai a duniya.