170
Shugaban hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da kuma sufurin man fetur a Najeriya ya ce ƙarar da aka kai shi gaban hukumomi dama ce da zai wanke kansa daga zargi.
Cikin wani jawabi da hukumar ta fitar, Farouk ya ce ba zai tsaya yana ce-ce-kuce da Aliko Dangote game da zarge-zargen da yake masa ba.