Home NewsAn sako matafiya 28 da aka yi garkuwa da su a hanyar zuwa taron Maulidi a garin Zak da ke yankin Bashar a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Filato. A ranar 21 ga Disamba, 2025, ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Zak da ke yankin Bashar a Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato. Mutanen da aka sace maza da mata da kuma yara na kan hanyarsu ta zuwa garin Sabon Layi, a yankin Bashar din, domin halartar bikin Mauludi, lokacin da aka tare su aka yi garkuwa da su.

An sako matafiya 28 da aka yi garkuwa da su a hanyar zuwa taron Maulidi a garin Zak da ke yankin Bashar a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Filato. A ranar 21 ga Disamba, 2025, ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Zak da ke yankin Bashar a Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato. Mutanen da aka sace maza da mata da kuma yara na kan hanyarsu ta zuwa garin Sabon Layi, a yankin Bashar din, domin halartar bikin Mauludi, lokacin da aka tare su aka yi garkuwa da su.

An sako matafiya 28 da aka yi garkuwa da su a hanyar zuwa taron Maulidi a garin Zak da ke yankin Bashar a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Filato.

A ranar 21 ga Disamba, 2025, ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Zak da ke yankin Bashar a Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato.

Mutanen da aka sace maza da mata da kuma yara na kan hanyarsu ta zuwa garin Sabon Layi, a yankin Bashar din, domin halartar bikin Mauludi, lokacin da aka tare su aka yi garkuwa da su.

You may also like

Leave a Comment