67
Ayatollah Mohsen Araki, Ya bayyana cewa ”Idan Amurka ko Isra’ila suka kai hari kan Ayatollah Khamenei, za a ayyana dokar ta ɓaci na makami mai Linzami na duniya.
Babu wani jami’in Amurka ko Isra’ila,ko ofisoshin jakadanci, kadarori ko sansanonin soji da za su kasance cikin tsaro. Kamar yadda jaridar Prime Trust ta Rawaito