290
Hukumar EFCC ta rufe gidan tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, inda ‘yar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ke zama.
Wannan mataki ya biyo bayan ci gaba da tsare Malami da EFCC ke yi bisa zargin cin hanci, wanke kuɗi, tallafa wa ta’addanci, da rikice-rikice kan yadda aka sarrafa kuɗaɗen Abacha da aka kwato.