203
A sanarwar da mai magana da yawun EFCC
Dele Oyewale ya fitar ya ce batun ba shi da
wata Alaka da siyasa face dai tsohon
Ministan Shari’ar bai cika sharuddan ba da
shi Beli ba.
A cewar hukumar ta EFCC matakin cigaba
da tsare Abubakar Malami ba shi dq Alaka
dq siyasa kokuma halartarsa tarukan Siyasa
face gazawarsa wajen cika sharudda guda
biyar da aka gindaya kafin ba da belinsa.
Hakanan hukumar EFCC ta ce matakin ba da
belin na wucingadi ne kafin kammala
bincike tare da gurfanar da shi a gaban kotu.