Home NewsLabari Da Ɗumi Ɗumi: Iran na gudanar da atisayen soji mafi girma a tarihin ta.

Labari Da Ɗumi Ɗumi: Iran na gudanar da atisayen soji mafi girma a tarihin ta.

  1. Labari Da Ɗumi Ɗumi:

Iran na gudanar da atisayen soji mafi girma a tarihin ta.

 

Ka taho a shirye muke ko wane lokaci kamar yadda kake taƙama da wuta, muma akwai wadatacciyar wuta a hannun mu,—Khamenei

 

Shugaban addinin ƙasar Iran Ayatollah Kameniey yace Trump kana wasa da wuta, amma ka sani yaro bai san wuta ba sai ya taka, insha Allahu wannan karon da za muyi da kai shine zai yi sanadiyar rushewar daular Amurka in ji Khamene’i.

 

Yanzu haka dai manyan motocin dakon jiragen saman yaƙi da manya manyan makamai masu linzami dake cin dogon zango waɗan da ke gudu kamar ƙyaftawar ido, a halin yanzu dai ko wace iyakar da za’a iya shigowa Iran an jibge manyan makaman yaƙi ta sama da ta ƙasa da ruwa.

You may also like

Leave a Comment