Home NewsManazarta sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ba da fifiko ga samar da ababan more rayuwa da kulawa da fannin kiwon lafiya da ba da bashi maras ruwa ga masu kananan sana’oi da dai makamantan hakan idan har ana so kasafin kudin ya shafi rayuwar talakawa yadda ya kamata.

Manazarta sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ba da fifiko ga samar da ababan more rayuwa da kulawa da fannin kiwon lafiya da ba da bashi maras ruwa ga masu kananan sana’oi da dai makamantan hakan idan har ana so kasafin kudin ya shafi rayuwar talakawa yadda ya kamata.

A cewar manazarata gwamnatin tarayya ta gina kasafin kudinne akan manufar gwamnati na sauya fasalin tattalin arziki ta hanyar kashe makudan kudade a fannin samar da ababan more rayuwa da kyautata tsaro da kuma bunkasa rayuwar al’umma, adaidai lokacin da kuma hauhawar farashi da kuma karuwar bashin da ake bin Nigeria su ke dada zama tarnaki ga kyautatuwar rayuwar al’umma.
Masanin tattalin arziki Dr Justin Amase ya ce kasafin kudin shekarar 2026 zai yi tasiri ga ‘Yan Nigeria ne ba a saboda girmansa ba, sai idan har kasafin kudin ya iya samar da guraben aiyukan yi da haifar da rangwamen hauhawar farashi da kuma kyautatuwar rayuwar ‘Yan Nigeria ta yau da kullum.

You may also like

Leave a Comment