88
Naɗin ya zo ne a wani mataki na ƙarfafa jagoranci da inganta ayyukan hukumar domin ƙara ingancin ayyukan ceto da kashe gobara a faɗin jihar.
Ana sa ran sabon shugaban rundunar zai jagoranci ayyukan hukumar tare da ƙarfafa haɗin gwiwa da sauran hukumomin tsaro da na bayar da agajin gaggawa, domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma.
Sabon shugaban ya kuma fara karɓar ragamar aiki a hukumance domin ci gaba da gudanar da ayyukan hukumar a Jihar Kano.
See less