DAKARUN MUSULUNCI NA IRAN…
Sun samu nasarar datse hanyar Starlink Satellite dake samar da internet ga makiya Jamhuriyar Musulunci ta Iran wadanda suka fake da zanga zanga suke aikata laifuka…
Gwamnatin musulunci ta Iran ta katse hanyoyin internet a ranar juma’a da ta wuce domin ta samu damar kawo karshen zanga zangar dake yaduwa a wancan lokacin, ganin hakan da Iran tayi sai nan da nan Elon Musk shugaban kamfanin Starlink ya bude internet dinsa kyauta ya turashi zuwa kasar Iran yadda makiya Iran zasu cigaba da amfani da internet wajen aikata laifuka ..
Kasancewar dakarun musulunci na Iran hazikai ne sai nan da nan sukayi amfani da kayan aiki na zamani wajen JAMMING din Network din Starlink din…
Hakan da dakarun Iran sukayi ya girgiza E*lon Musk da sauran makiya Iran domin basuyi zaton haka ba…