Sanata Kwankwaso ya taya Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Rabi’u Kwankwaso ya ya wallafa a shafin sa na Facebook. A wannan rana, ina mika sakon taya …
Zubairu Nasidi Kasim
-
-
Trump yayi barazanar ɗaukar mataki irin na Venezuela akan Colombia Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar ɗaukar matakin soja kan gwamnatin Colombia, yana mai cewa matƙar Colombia …
-
News
A wani sako da ya wallafa ta shafinsa na X, shugaba Macron ya taya al’ummar Venezuela murnar rabuwa da mulkin dan kama karya,
A wani sako da ya wallafa ta shafinsa na X, shugaba Macron ya taya al’ummar Venezuela murnar rabuwa da mulkin dan kama karya, yana mai cewa dole su kasance cikin …
-
News
Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta na Operation Haɗin Kai sun samu nasarar kashe ƴanbindiga tare da ceto wasu fararen hula da aka sace a wani samame da suka kai a karamar hukumar Konduga, Jihar Borno.
Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta na Operation Haɗin Kai sun samu nasarar kashe ƴanbindiga tare da ceto wasu fararen hula da aka sace a wani samame da suka kai …
-
Abin da Trump ya ce zai yi wa Iran idan ta ƙara kashe masu zanga-zanga Karanta rubutu kawai domin rage cin data Donald TrumpAsalin hoton,Getty Images Bayanan hoto,Donald Trump …
-
Mutum 7 sun rasu, 14 sun jikkata a hatsarin mota a Jigawa Mutanen yankin sun nemi hukumomi su sanya matakan kariya domin rage aukuwar hatsarin mota. Sun, 4 Jan …
-
News
Sojojin saman Najeriya sun yi gungun ƴan bindiga luguden wuta wuta yayin ƙoƙarin tserewa bayan kai hari a Kano
Sojojin saman Najeriya sun yi gungun ƴan bindiga luguden wuta wuta yayin ƙoƙarin tserewa bayan kai hari a Kano January 4, 2026 Jiragen sojojin saman Najeriya sun yi wa …
-
Shugaba tunubu ya umarci hukumomin tsaro lallai lallai sutabbatar sun kamo maharan Neja TinubuAsalin hoton,Bayo Onanuga/X Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci ministan tsaron ƙasar da babban hafsan tsaron ƙasar …
-
Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 5, sun ceto mutum 3 a Borno Rundunar ta tafka artabu da ‘yan ta’addan tare da kashe biyar daga cikinsu. Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu …
-
“Ran Maza Ya Ɓaci, Shugaba Koriya ta Arewa Ya Gargaɗin Amurka game da yiwuwar barkewar yaƙin duniya. Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, ya ce: “Wannan zalunci zai kai ga …