DA DUMI-DUMI: Iran za ta tura dakarun IRGC wuraren da aka tabbatar masu zanga-zanga na dauke da makamai. Me zakuce gameda wannan batun?.
Zubairu Nasidi Kasim
-
News
-
Ansake daƙile yunƙurin jiyun mulki a Burkina Faso Hukumomin Burkina Faso sun bayyana cewa sun gano tare da kuma daƙile wani shirin juyin mulki da aka tsara don kashe shugaban …
-
News
ganguna miliyan 30 zuwa 50 na man fetur za’a siyar domin amfanin amurka lamarin da ya girgiza kasuwannin makamashi na duniya.
ganguna miliyan 30 zuwa 50 na man fetur za’a siyar domin amfanin amurka lamarin da ya girgiza kasuwannin makamashi na duniya. Farashin danyen mai ya kara faduwa a ranar …
-
News
Alƙali mai shari’a Justice Emeka Nwite na Federal High Court Abuja ne ya bayar da belin tsohon Ministan Shari’ar Abubakar Malami SAN, tare da matarsa da Ɗansa akan kuɗi Naira Miliyan 500. Me za ku ce?
Alƙali mai shari’a Justice Emeka Nwite na Federal High Court Abuja ne ya bayar da belin tsohon Ministan Shari’ar Abubakar Malami SAN, tare da matarsa da Ɗansa akan kuɗi Naira …
-
RIKICIN KASAR NORTH DA SOUTH KOREA Rikicin da ke tsakanin Koriya ta Arewa (North Korea) da Koriya ta Kudu (South Korea) ya samo asali tun bayan Yaƙin Koriya (1950–1953). Duk …
-
Kashe-kashe da garkuwa da mutane sun dawo a Katsina ’Yan bindiga a daren Litinin sun kai hari a kan wasu al’ummomi na Karamar Hukumar Malumfashi a Jihar Katsina, inda …
-
Da ɗumi-ɗumi: 2027 — Ba zan sauka wa kowa ba, Atiku ya sha alwashin tsayawa takara. Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban …
-
Mutum 32 ne sukarasa rayukansu a harin Amurka Shugaban kasar Cuba, Gwamnatin ta ce waɗanda suka mutu mambobin sojoji ne da ma’aikatan tattara bayanan sirri, inda aka ayyana kwanaki …
-
News
Shugaban addinin kasar Iran da kwamandan askarawan kasar sun ja kunnen Donald Trump cewa. Kada yadauka cewa Iran kasa ce ta matsorata.
Shugaban addinin kasar Iran da kwamandan askarawan kasar sun ja kunnen Donald Trump cewa. Kada yadauka cewa Iran kasa ce ta matsorata. Suka ce iran ba Venezuela ba ce …
-
News
Dakarun sojin Najeriya ta ofureshan Whirl Stroke sun kai wani gagarumin farmaki wanda ya tarwatsa gungun ‘yan ta’adda da ke gudanar da munanan ayyukansu a tsakanin jihohin Benuwai da Taraba.
Dakarun sojin Najeriya ta ofureshan Whirl Stroke sun kai wani gagarumin farmaki wanda ya tarwatsa gungun ‘yan ta’adda da ke gudanar da munanan ayyukansu a tsakanin jihohin Benuwai da Taraba. …