Iran ta gargaɗi Amurka kan taimaka wa masu zanga-zanga a ƙasar Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah-wadai da kuma bayyana goyon bayan da manyan jami’an Amurka ke nunawa ga …
Zubairu Nasidi Kasim
-
-
Iran ta gargaɗi Amurka kan taimaka wa masu zanga-zanga a ƙasar Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah-wadai da kuma bayyana goyon bayan da manyan jami’an Amurka ke nunawa …
-
Trump ya ba da umarnin ficewar Amurka daga hukumomin duniya 66 Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanya hannu a wata takarda da ke ba da umarnin janyewar ƙasar daga …
-
News
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta ƙi amincewa da buƙatar da attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote,
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta ƙi amincewa da buƙatar da attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya gabatar na janye ƙorafin da ya shigar kan Engr. …
-
Trump ya umarci Venezuela ta katse duk wata hulɗa da ƙasashen China da Rasha nan take. Masana harakokin da suka shafi yaƙi, sun bayyana cewar Amurka na son yin …
-
Labari Da Ɗumi Ɗumi: Iran na gudanar da atisayen soji mafi girma a tarihin ta. Ka taho a shirye muke ko wane lokaci kamar yadda kake taƙama da wuta, …
-
Amurka ta ƙwace jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da tutar Rasha …Asalin hoton,Reuters Hukumomi a Amurka sun ce sun ƙwace jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da …
-
Mummanar gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 10 na safiyar Litinin din da ta gabata. Shugaban ƙungiyar kanikawa ta Sokoto Shehu Muhammad Raba ya bayyana cewa aƙalla shaguna …
-
News
Wata sanarwa da mai magana da yawun burget na shida a jihar, Umar Muhammad ya fitar, ya ce sun kai samamen ne a ranar Litinin bayan samun bayanan sirri na yadda masu garkuwan ke gudanar da ayyukansu a ƙauyen Sangai da ke karamar hukumar Karim Lamido na jihar.
Wata sanarwa da mai magana da yawun burget na shida a jihar, Umar Muhammad ya fitar, ya ce sun kai samamen ne a ranar Litinin bayan samun bayanan sirri na …
-
Dolene yan Republican suyi nasara a zaben tsakiyar wa’adi Donald Trump’ Trump ya gargadi Republican da su yi nasara a zaben tsakiyar wa’adi gudun kar a tsige shi Shugaban …