Home NewsMinistan Harkokun Cikin gida Olabunmi Tunji- Ojo ya bukaci matasan Nigeria da ka da su bari matsin rayuwar da ake ciki a halin yanzu ya gurgunta fatan da su ke da shi akan irin Nigeriyar da su ke son ginawa a gobe.

Ministan Harkokun Cikin gida Olabunmi Tunji- Ojo ya bukaci matasan Nigeria da ka da su bari matsin rayuwar da ake ciki a halin yanzu ya gurgunta fatan da su ke da shi akan irin Nigeriyar da su ke son ginawa a gobe.

Ministan Harkokun Cikin gida Olabunmi Tunji-
Ojo ya bukaci matasan Nigeria da ka da su bari

matsin rayuwar da ake ciki a halin yanzu ya
gurgunta fatan da su ke da shi akan irin
Nigeriyar da su ke son ginawa a gobe.

A wata sanarwa da mashawarcin Ministan a
fannin Sadarwa Babatunde Alao ya fitar ya ce
ministan ya bayyana hakanne ayayin karbar
kyautar karramawa da Jami’ar Obafemi Awolowo
da ke Ile-Ife ta ba shi.

Acewar ministan ya na da karfin guiwar cewa
Matasan Nigeria su ne Babbar Kadarar da Kasar
nan ta ke tunkaho da ita inda ya ce goben
Nigeria ta dogara da irin hadin kai da kuma
managartan sauye-sauyen da hukumomi su ka
bullo da su da za su ribanya kishin da matasan
Nigeria su ke da shi akan Kasar su.

Ministan harkokin cikin gida Olabunmi Tunji-OJo
ya ce kokarin da ake na farfado da al’amura a

Nigeria ya na tattare da nuna Juriya da kuma aiki
tukuru.

You may also like

Leave a Comment